Latest Posts

Alamomin Fake Website: Yadda Zaka Gane Shafukan Bogi a Intanet

Gabatarwa A wannan zamani na intanet damuke ciki, mutane da yawa suna amfani da shafukan yanar gizo wajen mu'amalar su na yau da kullum kamar su: – siyayya a internet– tura kudi ta bankin internet– karatu, – kasuwanci– samun labarai da dai sauransu. Sai dai, tare da wannan sauƙin, fake ...

READ MORE +
Yadda Ake Kare Kai Daga Hacking din WhatsApp

Gabatarwa WhatsApp ya zama ɗaya daga cikin manhajojin sadarwa da aka fi amfani da su a duniya. Muna amfani da shi wajen: tattaunawa da iyali da abokai kasuwanci da ciniki karɓar labarai da bayanai Sai dai, tare da wannan amfani, damfara a WhatsApp na ƙara yawaita. Mutane da dama ...

READ MORE +
Abin da Kowa Ya Kamata Ya Sani Don Kare Kanshi a Internet,

Gabatarwa A yau, intanet ya zama wani muhimmin ɓangare na rayuwar ɗan Adam. Muna amfani da shi wajen: sadarwa da juna karatu da koyarwa kasuwanci da aiki banki da tura kuɗi nishaɗi da samun labarai Duk da irin wannan amfani, akwai babbar matsala da ke ƙara yawa a duniya, ...

READ MORE +
Ababen da Ilimin Zamani Ke Haifarwa Matasa

Gabatarwa A yau, duniya ta sauya salo. Rayuwa ba ta taƙaitu ga noma ko aikin gwamnati kawai ba. Ilimin zamani ya zama ginshiƙin ci gaban mutum, iyali, da al’umma gaba ɗaya. Duk wanda bai rungumi ilimin zamani ba, yana cikin haɗarin barin duniya ta wuce shi a baya. 1Gabatarwa2Menene Ilimin ...

READ MORE +
ADT TECH SOL
Logo